Chennai
Jump to navigation
Jump to search
Chennai
farawa | 1639 ![]() |
---|---|
sunan hukuma | Madras, Мадрас, Ченнаи ![]() |
native label | சென்னை ![]() |
demonym | Chennaiite ![]() |
yaren hukuma | Tamil ![]() |
ƙasa | Indiya ![]() |
babban birnin | Tamil Nadu, Madras State ![]() |
located in the administrative territorial entity | Tamil Nadu ![]() |
coordinate location | 13°5'24"N, 80°16'12"E ![]() |
shugaban gwamnati | K. Palanisamy ![]() |
authority | Corporation of Chennai ![]() |
located in time zone | UTC+05:30 ![]() |
postal code | 600xxx ![]() |
official website | http://www.chennaicorporation.gov.in/ ![]() |
local dialing code | 44 ![]() |
geography of topic | geography of Chennai ![]() |
Chennai ko Madras birni ne, da ke a jihar Tamil Nadu, a ƙasar Indiya. Shi ne babban birnin jihar Tamil Nadu. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, akwai jimilar mutane 8,917,749 (miliyan takwas da dubu dari tara da sha bakwai da dari bakwai da arba'in da tara). An gina birnin Chennai a karni na sha bakwai bayan haifuwan annabi Issa.