Lucknow

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Globe icon.svg Lucknow
Flag of India.svg Indiya
Gomti river in Downtown New Lucknow.JPG
Administration (en) Fassara
ƘasaIndiya
State of India (en) FassaraUttar Pradesh
Division of India (en) FassaraLucknow Division (en) Fassara
District of India (en) FassaraLucknow district (en) Fassara
babban birniLucknow
Official name (en) Fassara लखनऊ
Native label (en) Fassara लखनऊ
Lambar akwatun gidan waya 226001–226026 da 227101–227132
Labarin ƙasa
 26°48′N 80°54′E / 26.8°N 80.9°E / 26.8; 80.9
Yawan fili 2,345 km²
Altitude (en) Fassara 123 m
Demography (en) Fassara
Yawan jama'a 3,382,000 inhabitants (2017)
Population density (en) Fassara 1,442.22 inhabitants/km²
Other (en) Fassara
Lambar kiran gida 522
Time zone (en) Fassara UTC+05:30 (en) Fassara
Twin town (en) Fassara Montréal da Brisbane
lucknow.nic.in
Lucknow.

Lucknow birni ne, da ke a jihar Uttar Pradesh, a ƙasar Indiya. Shi ne babban birnin jihar Uttar Pradesh. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, akwai jimilar mutane 2,817,105. An gina birnin Lucknow a karni na sha uku bayan haifuwan annabi Issa.