Kolkata

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Kolkata.

Kolkata ko Calcutta birni ne, da ke a jihar West Bengal, a ƙasar Indiya. Shi ne babban birnin jihar West Bengal. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 14,617,882 (miliyan sha huɗu da dubu dari shida da sha bakwai da dari takwas da tamanin da biyu). An gina birnin Kolkata a karni na sha bakwai bayan haifuwan annabi Issa.