Dehradun

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Dehradun
Dehradun India 2006-11.JPG
birni, administrative territorial entity, babban birni
farawa1676 Gyara
ƙasaIndiya Gyara
babban birninUttarakhand, Dehradun district Gyara
located in the administrative territorial entityDehradun district Gyara
coordinate location30°19′5″N 78°1′44″E Gyara
authorityNagar Nigam Dehradun Gyara
located in time zoneUTC+05:30 Gyara
postal code248001 Gyara
official websitehttp://dehradun.nic.in/ Gyara
local dialing code135 Gyara
Ɗakin ibadar addinin Buddha, a birnin Dehradun.

Dehradun birni ne, da ke a jihar Uttarakhand, a ƙasar Indiya. Shi ne babban birnin jihar Uttarakhand. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 578,420. An gina birnin Dehradun a shekara ta 1676.