Hanoi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Hanoi.

Hanoi babban birnin kasar Vietnam ce. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2015, jimilar mutane 7,700,000 (miliyan bakwai da dubu dari bakwai). An gina birnin Hanoi a karni na sha ɗaya bayan haifuwan annabi Issa.


Wannan kasida guntu ne: yana bukatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.