Borneo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Borneo
Kudat Sabah Tanjung Simpang Mengayau-23.jpg
island
bangare naMalay Archipelago Gyara
nahiyaAsiya Gyara
ƙasaIndonesiya, Maleziya, Brunei Gyara
located on terrain featureSoutheast Asia Gyara
coordinate location1°N, 114°E Gyara
highest pointMount Kinabalu Gyara
Borneoi.

Borneo (da Malayanci Pulau Borneo; da Indonesiyanci Kalimantan) tsibiri ne, da ke a Asiya ta Kudu maso Gabas. An raba tsakanin Indonesiya, Maleziya da Brunei. Tana da filin marubba’in kilomita 743,330 da yawan mutane 21,258,000 bisa ga jimillar 2014.