Sulawesi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Taswirar Sulawesi.

Sulawesi (lafazi: /sulawezi/) tsibiri ne, da ke a Asiya ta Kudu maso Gabas. Bangaren Indonesiya ne. Tana da filin marubba’in kilomita 189,035 da yawan mutane 17,359,398 (bisa ga jimillar shekarar 2010).