Tailan
| |||||
shugaba | Prayut Chan-o-cha | ||||
Babban birni | Bangkok | ||||
Gagana tetele | |||||
Tupe | Bath (THB) | ||||
mutunci | 67,959,000 (2015) | ||||
![]() |
Thailand (lafazi: /tayilan/) ko Masarautar Thailand ƙasa ce, da ke a nahiyar Asiya.Thailand tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 513,120. Thailand tana da yawan jama'a kimanin, 68,863,514, bisa ga jimillar shekara ta 2016. Babban birnin Thailand, Bangkok ne.
Thailand ta samu ƴancin kanta a ƙarni na sha uku bayan haifuwar Annabi Issa. Sarkin Thailand Maha Vajiralongkorn ne daga shekara ta 2016. Firaministan Thailand Prayut Chan-o-cha ne daga shekara ta 2014.
Al'umma[gyara sashe | gyara masomin]
Asiya | |||
Kazakystan • Kyrgystan • Tajikistan • Turkmenistan • Uzbekistan |
Sin • Japan • Mangolia • Koriya ta Arewa • Koriya ta Kudu • Jamhuriyar Sin | ||
Armeniya • Azerbaijan • Baharain • Georgia • Irak • Isra'ila • Jordan • Kuwait • Lebanon • Oman • Qatar • Saudiyya • Siriya • Turkiya • Taraiyar larabawa • Falasdinu • Yemen | Brunei • Kambodiya • Indonesiya • Laos • Maleziya • Myanmar • Filipin • Singafora • Thailand • Timor-Leste • Vietnam | ||
Afghanistan • Bangladash • Bhutan • Indiya • Iran • Maldives • Nepal • Pakistan • Sri Lanka |