Bangkok

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Bangkok.

Bangkok birni ne a ƙasar Thailand. Yana da yawan jama'a 8,249,117, bisa ga kilga a shekarar 2010. Bangkok tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 1565,2.