Jump to content

Yawan Hayyayafa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Yawan Hayyayafa wannan kalmar na nufin haihuwan yara mata da maza da yawa. Akwai tsari da gwammati ta kawo na kula da yawan haihuwa sakamakon bari yara maza da mata da akeyi suna yawo ba tareda kulawan iyayye ba. Wannan tsarin Shine ake kira da Family Planning.[1]

  1. Nicholas, Awde (1996). Hippocrene Practical dictionary. Hippocrene books New York. ISBN 0781804264.