Joko Widodo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Joko Widodo
Joko Widodo 2019 official portrait.jpg
7. President of Indonesia Translate

Oktoba 20, 2014 -
Susilo Bambang Yudhoyono Translate
16. Governor of Jakarta Translate

Oktoba 15, 2012 - Oktoba 20, 2014
Fauzi Bowo Translate - Basuki Tjahaja Purnama Translate
15. Mayor of Surakarta Translate

ga Yuli, 28, 2005 - Oktoba 1, 2012 - F.X. Hadi Rudyatmo Translate
Rayuwa
Haihuwa Surakarta Translate, ga Yuni, 21, 1961 (59 shekaru)
ƙasa Indonesiya
ƙungiyar ƙabila Javanese people Translate
Harshen uwa Indonesian Translate
Yan'uwa
Mahaifi Widjiatno Notomihardjo
Mahaifiya Sudjiatmi
Abokiyar zama Iriana Translate  (Disamba 24, 1986 -
Yara
Ƙabila Joko Widodo's family Translate
Karatu
Makaranta State Senior High School 6 Surakarta Translate
Gadjah Mada University Translate
Harsuna Indonesian Translate
Javanese Translate
Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, entrepreneur Translate da injiniya
Kyaututtuka
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa Indonesian Democratic Party – Struggle Translate
presidenri.go.id
Signature of Joko Widodo.svg

Joko Widodo ko Jåkå Widådå ko Jaka Widada, (an haife shi a 19 ga Yuni 1961), an kuma sanshi da Jokowi, dan siyasa ne a kasar Indonesiya kuma tsohon dan kasuwa.

Jokowi mamba ne a jam'iyyar siyasa ta Democratic Party of Struggle (PDI-P)'. Ya fara tashen sa ne daga zama magajin garin Surakarta daga Yuli 28, 2005 zuwa Octoba 1, 2012. sannan ya zama gwamnan Jakarta daga Octoba 15,2012 har ya zuwa Oktoba 16 2014.

Ya zama shugaban Indonesiya a watan Oktoba na 2014, mataimakin sa shine Jusuf Kallah. Jokowi ya sake tsayawa takara a zaben watan Afrilu na 2019. An haifi Joko Widodo a Surakarta tsakiyar tsuburin Java a kasar Indonesiya. Shi Musulmi ne. Ya auri matar sa Iriana tun 1986, suna da yaya uku. Yayi karatu a jami'ar Gadjah Mada inda ya karanta ilimin sanin dazuzzuka.