Kaesang Pangarep
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa |
Surakarta (mul) |
| ƙasa | Indonesiya |
| Ƴan uwa | |
| Mahaifi | Joko Widodo |
| Mahaifiya | Iriana |
| Abokiyar zama |
Erina Gudono (en) |
| Ahali |
Gibran Rakabuming Raka (en) |
| Karatu | |
| Makaranta |
Anglo-Chinese School (en) |
| Harsuna |
Indonesian (en) |
| Sana'a | |
| Sana'a | Entrepreneur da mai tsare-tsaren gidan talabijin |
| Imani | |
| Addini | Musulunci |


Kaesang Pangarep (an haife shi 25 Disamba 1994) ya kasance ɗan siyasan kasar Indonesiya ne, ɗan kasuwa, kuma YouTuber. Shi ne ɗa na uku kuma ƙarami ga shugaban ƙasar Indonesia na 7 Joko Widodo. A cikin Satumba 2023, an nada shi a matsayin shugaban jam'iyyar Indonesiya Solidarity Party (PSI).[1][2]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-07-09. Retrieved 2024-01-12.
- ↑ http://mashable.com/2017/03/02/indonesia-widodo-youtube/#hT35J954LOqIhttps://www.pressreader.com/indonesia/the-jakarta-post/20170515/281552290783693