Java

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Taswirar Java.

Java (lafazi: /djava/) tsibiri ne, da ke a Asiya ta Kudu maso Gabas. Bangaren Indonesiya ne. Tana da filin marubba’in kilomita 128,297 da yawan mutane 136,563,142 (bisa ga jimillar shekarar 2010).