Jakarta

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Jakarta.

Jakarta, a tsibirin Java, babban birnin kasar Indonesiya ce. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2014, jimilar mutane 10,075,310 (miliyan goma da dubu saba'in da biyar da dari uku da goma). An gina birnin Jakarta a karni na huɗu bayan haifuwan annabi Issa.