Beijing

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Beijing.

Beijing (lafazi : /beyijink/) birni ne, da ke a ƙasar Sin. Ita ce babban birnin kasar Sin. Beijing tana da yawan jama'a 21,150,000, bisa ga jimillar 2013. An gina birnin Beijing a karni na sha ɗaya kafin haifuwan annabi Issa.