Tianjin

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Tianjin.

Tianjin (lafazi : /ciencin/) birni ce, da ke a ƙasar Sin. Tianjin tana da yawan jama'a 15,469,500, bisa ga jimillar 2015. An gina birnin Tianjin a karni na huɗu kafin haifuwan annabi Issa.