Bekasi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Bekasi.

Bekasi birni ce, a tsibirin Java, a yankin Yammacin Java, a kasar Indonesiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2014, jimilar mutane 2,663,011.