Palau

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Palau
Republic of Palau
Flag of Palau.svg Seal of Palau.svg
Administration
Head of state Tommy Remengesau (en) Fassara
Capital Ngerulmud (en) Fassara
Official languages Turanci, Palauan (en) Fassara da Harshen Japan
Geography
Palau on the globe (Southeast Asia centered) (small islands magnified).svg
Area 465.550362 km²
Borders with Mikroneziya, Indonesiya da Filipin
Demography
Population 21,729 imezdaɣ. (2017)
Density 46.67 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+09:00 (en) Fassara
Internet TLD .pw (en) Fassara
Calling code +680
Currency United States dollar (en) Fassara
palaugov.org
Tutar Palau.

Palau ko Jamhuriyar Palau ko Palaos ko Belau ko Pelew ƙasa ce, da ke a Oseaniya. Babban birnin ƙasar Palau Ngerulmud ne. Palau tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 459. Palau tana da yawan jama'a 17,907, bisa ga jimilla a shekarar 2018. Akwai tsibirai dari uku da arba'in a cikin ƙasar Palau. Palau ta samu yancin kanta a shekara ta 1994.

Daga shekara ta 2013, shugaban ƙasar Palau Thomas Remengesau Jr. ne. Mataimakin shugaban ƙasar Palau Raynold Oilouch ne daga shekara ta 2017.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]