Harshen Japan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Japanese
language
subclass ofJaponic languages, Sino-Xenic pronunciation Gyara
native label日本語 Gyara
short nameяпонский, японська Gyara
studied byJapanese studies Gyara
linguistic typologysubject–object–verb, nominative–accusative language, agglutinative language, moraic language, time–manner–place Gyara
has grammatical mooddesiderative Gyara
writing systemkanji, kana, katakana, hiragana Gyara
language regulatory bodyCabinet of Japan, Ministry of Education, Culture, Sports, Science and Technology Gyara
UNESCO language status1 safe Gyara
Wikimedia language codeja Gyara
Stack Exchange taghttps://languagelearning.stackexchange.com/tags/japanese, https://anime.stackexchange.com/tags/japanese-language Gyara
category for films in this languageCategory:Japanese-language films Gyara

Harshen Japan ko Yaren Japan da turanci kuma Japanese (Yamoto) (日本語 Nihongo, (ɲihoŋɡo) ([ɲihoŋŋo]) Itace yare ko harshen da mutanen gabashin Asiya ke amfani da ita, wadanda adadinsu sunkai kusan mutane miliyan 128, anfi amfani da harshen a Kasar Japan, a inda harshen itace harshen da ake amfani da ita a Kasar. Harshen nadaga cikin harsunan da ake kira da Japonic (ko kuma Japanese-Ryukyuan) language family, kuma tana da dangantaka da wasu yaruka kamar, Korean. An dai danganta harshen da harsuna kamar, Ainu, Austroasiatic, da Altaic. Harfofin Rubutun Harshen Haruffan Sin (kanji) Kana (hiraganakatakana) Japanese Braille. Harshen Japan bashida wani alaka da harshen Sin wato Chinese language,[1] Amma dai tana amfani da haruffan kalmomin Harshen Sin, ko Nihongo wato (kanji 漢字) a cikin rubutun ta, kuma mafi yawan kalmomin harshen suna daga harshen Sin din ne. Tareda kanji harufan rubutun harshen Japan. Harshen na amfani da silabul biyu na Mora (linguistics) A rubuce, Nihongo hiragana (ひらがな ko 平仮名) da kuma Nihongo katakana (カタカナ or 片仮名). Harshen na amfani da rubutun Latin a wasu wurare da kuma Lambobin na harshen wato Japanese numerals sunfi yawa ne daga Lambobin larabci wato Arabic numerals tareda na harshen Sin chinese numerals.

  1. Deal, William E. (2005). Handbook to Life in Medieval and Early Modern Japan. Infobase Publishing. p. 242. ISBN 0816074852. "Japanese has no genetic affiliation with Chinese, but neither does it have any clear affiliation with any other language."