Mikroneziya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Mikroneziya
Flag of the Federated States of Micronesia.svg Seal of the Federated States of Micronesia.svg
Administration
Government federal republic (en) Fassara
Head of state David W. Panuelo (en) Fassara
Capital Palikir (en) Fassara
Official languages Turanci
Geography
Micronesia on the globe (small islands magnified) (Polynesia centered).svg
Area 702 km²
Borders with Tarayyar Amurka
Demography
Population 105,544 imezdaɣ. (2017)
Density 150.35 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+10:00 (en) Fassara da UTC+11:00 (en) Fassara
Internet TLD .fm (en) Fassara
Calling code +691
Currency United States dollar (en) Fassara
fsmgov.org
Tutar Mikroneziya.

Mikroneziya (da Turanci Micronesiya) ko Tarayyar jihohin Mikroneziya ƙasa ce, da ke a Oseaniya. Babban birnin ƙasar Mikroneziya Palikir ne. Mikroneziya tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 702. Mikroneziya tana da yawan jama'a 112,640, bisa ga jimilla a shekarar 2018. Akwai tsibirai dari shida da bakwai a cikin ƙasar Mikroneziya. Mikroneziya ta samu yancin kanta a shekara ta 1986.

Daga shekara ta 2019, shugaban ƙasar Mikroneziya David Panuelo ne. Mataimakin shugaban ƙasar Mikroneziya Yosiwo George ne daga shekara ta 2015.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]