Sabuwar Gini

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Sabuwar Gini.

Sabuwar Gini (da Tokpisinanci Niugini; da Indonesiyanci Papua) tsibiri ne, da ke a Tequn Pacific. An raba tsakanin Indonesiya da Sabuwar Gini Papuwa. Tana da filin marubba’in kilomita 785,753 da yawan mutane 11,306,940 bisa ga jimillar 2014.