Ostiraliya (nahiya)
| Ostiraliya | |
|---|---|
|
| |
| General information | |
| Gu mafi tsayi |
Mount Kosciuszko (en) |
| Yawan fili |
8,213,561 km² 7,688,094.938 km² |
| Suna bayan |
Terra Australis (en) |
| Labarin ƙasa | |
|
| |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 26°S 141°E / 26°S 141°E |
| Bangare na |
Earth's surface (en) Ostfeste (en) Oceania (en) |
| Kasa | Asturaliya, Sabuwar Gini Papuwa da Indonesiya |
| Territory | Asturaliya |
| Ƙasantuwa a yanayin ƙasa |
Southern Hemisphere (en) |
26°S 141°E / 26°S 141°E26°S 141°E / 26°S 141°E
Nahiyar Ostiraliya, wani lokaci ana kiranta da Sahul / / ), Australiya -New Guinea, Australinea, Meganesia, ko Papualand don bambanta ta daga ƙasar Ostiraliya, na nan a yankin Kudanci da kuma Gabashin hemisfiya. [1] Sunan " Sahul " ya samo asali ne daga Sahul Shelf, wanda wani yanki ne na nahiyar Ostiraliya. Nahiyar ta hada da yankin kasar Ostiraliya, Tasmania, tsibirin New Guinea ( Papua New Guinea da wasu sassan Indonesia ), <a href="./Aru%20Islands%20Regency" rel="mw:WikiLink" title="Aru Islands Regency" class="cx-link" data-linkid="187">Aru Islands</a>, Tsibirin Ashmore da na Cartier, galibin tsibiran Coral Sea, da wasu tsibiran da ke kusa. Tana cikin yankin Oceania, Ostiraliya ita ce mafi ƙanƙanta a cikin nahiyoyin guda bakwai da muke dasu a duniya.