Al'ada
Al'ada | |
---|---|
ƙunshiya | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | pattern of behavior (en) |
Suna saboda | cult (en) da Ur (en) |
Hashtag (en) | culture |
Has characteristic (en) | cultural universal (en) |
Tarihin maudu'i | cultural history (en) |
Manifestation of (en) | mores (en) da Hanyar zamantakewa |
Gudanarwan | culture personality (en) |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Al'ada ta kasance cikakkiyar hanyar rayuwar mutane a ƙarƙashin harshensu da addininsu da muhallinsu harma da zamantakewarsu. Al'ada tana da matuƙar muhimmanci, musamman ma a cikin yarukan mutane, kowanne yare yana da na sa al'adun da kuma bambanci tsakanin wani yare da wani yaren, kuma al'ada na nufin abinda aka gada tun daga kaka da kakanni.
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Yawancin yaruka suna da al'ada, kuma al'adun sun samo asali ne tun daga asalin tarihinsu.
Rabe-rabe/Nau'in al'adu
[gyara sashe | gyara masomin]Sitira
[gyara sashe | gyara masomin]A tufafi ma akwai al'ada, ta yanda kowanne jinsin mutane akwai irin kayan da suke sakawa.
-
Kwalliya daga wata yar ƙasar Czek
-
Tufafi a ƙasar Czek
-
Al'adun ƙasar Czek
Abinci
[gyara sashe | gyara masomin]Abinci shi ne dukkan abin da halittu suke ci domin su samu kuzari kuma su yi ingantacciyar rayuwa. Idan aka ce abinci a al'adance yana nufin ire-iren abinci wanda wasu mutane suke ci, abinci na al'ada ya danganta ne da gari ko yaren al'umma, misali:
kasar Najeriya.
- Yarbawa tuwon amala/alabo
Haka a kasar Inddiya
Hakadai kowacce Kasa/mutane da yanayin al'adarsu kamardai yanda yare take banbance mutum haka Abincinda suke ci shima take banbancewa.
Auratayya
[gyara sashe | gyara masomin]Gine-gine
[gyara sashe | gyara masomin]ƙirƙire-ƙirƙire
[gyara sashe | gyara masomin]Addini
[gyara sashe | gyara masomin]Yare
[gyara sashe | gyara masomin]Salon Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Yanda aure ke gudana a addinin kirista,
Kiristoci na yin aure ne a chochi a gaban fasto (shugaba/limamin chochi) ta hanyar saka wa wadda za a aura zoben aure ita ma ta saka masa, zata saka doguwar riga fara shi kuma zai saka kot da wando da takalmi sau-ciki. Al'adun aure a cikin addinin Kiristanci yana da nau'ikan shiga da tufafi kala daban daban, ga ɗaya daga cikin aure a addinin kiristanci a ƙasar Czek.
Hotunan auren kirista a ƙasar Czek.
-
Maza a coci domin ɗaura aure.
-
Amare a coci.
-
Ango da amarya a auren kiristanci.
-
Aure
Kiristan Indonesiya
[gyara sashe | gyara masomin]-
Yan wasa a ƙasar Indonesiya.
-
Yaro na murmusawa.
Hausawa
[gyara sashe | gyara masomin]Kiristan Indiya
[gyara sashe | gyara masomin]Ƙasar Indiya na da cikakkiyar al'ada, ta yanda a dukkannin komai suna da nau'in al'adun su.
-
Kwlliya a gurin mata.
-
Hujin hanci a matan Indiya.
-
Kayan sakawar matan Indiya.
Kiristan Polan
[gyara sashe | gyara masomin]-
Tufafin ƙasar Polan.
-
Tufafi
Kiristan Sin
[gyara sashe | gyara masomin]-
Al'adar mutan ƙasar sin.
Kiristan Spain
[gyara sashe | gyara masomin]-
Al'adun rawa a kan titi a ƙasar Spain.
-
Namiji da mace suna rawa.
Bibiyo
[gyara sashe | gyara masomin]Shagari, Shehu Usman Aliyu, 1925-2018. (2001). Shehu Shagari : beckoned to serve : an autobiography. Ibadan: Heinemann Educational Books (Nigeria). ISBN 978-129-932-0. OCLC 50042754.