Say (gari)
Appearance
|
| ||||
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Jamhuriya | Nijar | |||
| Yankin Nijar | Tillabéri | |||
| Sassan Nijar | Say (sashe) | |||
| Babban birnin | ||||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 58,290 (2012) | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Wuri a ina ko kusa da wace teku | Nijar | |||
| Altitude (en) | 180 m | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Say gari ne, da ke a yankin Tillabéri, a ƙasar Nijar. Shi ne babban birnin sashen Say. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 61 960 ne.
Bayanai
[gyara sashe | gyara masomin]
Akwai tsohuwar kwaleji mai shekaru 40 a Say, makarantarv (Collège d'enseignement secondaire), mai maluma tara da dalibai 675.[1] Archived 2007-09-28 at the Wayback Machine Akwai ma'adanai na karkashin kasa sosai a garin. Sannan akwai hanyar jirgin kasa da ya taso daga kasar Benin zuwa Niamey.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Stielers Handatlas 1891 68 Say.
-
wata mata a Say, 1898
-
Mutanen Say, 1898
-
Mutanen Say, 1898
-
Marabouts din Say, 1912
