Dalasi
Appearance
| kuɗi | |
|
| |
| Bayanai | |
| Suna saboda |
dollar (en) |
| Ƙasa | Gambiya |
| Applies to jurisdiction (en) | Gambiya |
| Central bank/issuer (en) |
Central Bank of The Gambia (en) |
| Wanda yake bi |
Gambian pound (en) |
| Lokacin farawa | 1971 |
| Unit symbol (en) | D |
| Subdivision of this unit (en) |
butut (en) |
Dalasi kudin kasar Gambiya ne, wanda aka fara amafani dashi a shekarar 1971. Kuma duk Dalasi daya ana kasashi Butut 100. Shine ya maye gurbin Pound na Gambiya, akan 1 Pound dai dai yake da Dalasi 5. Misali 1 Dalasi = 1.2 Pound= 4 Shilling. [1]
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]Madogara; [2]
-
A 50 dalasis note issued by the Central Bank of the Gambia.