Abidjan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Abidjan.

Abidjan birni ne, da ke a ƙasar Côte d'Ivoire. Shi ne babban birnin tattalin arzikin ƙasar Côte d'Ivoire; babban birnin Côte d'Ivoire Yamoussoukro ce. Abidjan yana da yawan jama'a 4,707,000, bisa ga jimillar 2014. An gina birnin Abidjan a shekara ta 1899.