Harare

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Harare.

Harare (lafazi : /harare/) birni ne, da ke a ƙasar Zimbabwe. Shi ne babban birnin ƙasar Zimbabwe. Harare tana da yawan jama'a 2,800,000, bisa ga jimillar 2006. An gina birnin Harare a ƙarshen karni na sha tara.