Emmerson Mnangagwa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Emmerson Mnangagwa a shekara ta 2019.

Emmerson Mnangagwa ɗan siyasan Zimbabwe ne. An haife shi a shekara ta 1942 a Zvishavane, Zimbabwe.

Emmerson Mnangagwa shugaban kasar Zimbabwe ne daga shekarar 2017 (bayan Robert Mugabe).