Robert Mugabe
Jump to navigation
Jump to search
Robert Mugabe ɗan siyasan Zimbabwe ne. An haife shi a shekara ta 1924 a Kutama, Zimbabwe.
Robert Mugabe shugaban kasar Zimbabwe ne daga shekarar 2017 (bayan Canaan Banana - kafin Emmerson Mnangagwa).