Paul Biya


Paul Biya (lafazi: /fol biya/) (An haife shi ranar 13 ga watan Fabrairu, 1933) a Mvomeka'a, Kamaru lokacin mulkin mallakan Faransa a Kasar. ɗan siyasan ƙasar Kamaru ne.

Siyasa[gyara sashe | gyara masomin]
Shugaban kasa[gyara sashe | gyara masomin]
Paul Biya shine shugaban ƙasar Kamaru daga shekarar 1982 bayan mulkin Ahmadu Ahidjo.