Jeanne-Irène Biya
Appearance
![]() | |||
6 Nuwamba, 1982 - 29 ga Yuli, 1992 ← Germaine Ahidjo - Chantal Biya (en) | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | Oktoba 1935 | ||
| ƙasa | Kameru | ||
| Mutuwa | Yaounde, 29 ga Yuli, 1992 | ||
| Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (cuta) | ||
| Ƴan uwa | |||
| Abokiyar zama | Paul Biya | ||
| Yara |
view
| ||
| Ahali |
Robert Nkili (mul) | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a |
midwife (en) | ||
Jeanne-Irène Biya (an haife ta ranar 29 ga Watan Oktoba shekara ta alif 1935 [1] – Yuli 29, 1992) ita ce uwargidan tsohon shugaban ƙasar Kamaru kuma matar farko ta Paul Biya, wacce ta riƙe muƙamin shugaban ƙasar Kamaru tun daga shekarar alif 1982. [2]

Jeanne-Irène Biya ta mutu a ofis a Yaoundé tana da shekaru 56. Chantal Biya ce ta gaje ta a matsayin uwargidan shugaban ƙasar Kamaru a shekarar 1994.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Africa international". Africa S.A. May 7, 1992. Retrieved May 7, 2019 – via Google Books.
- ↑ Azonga, Tikum Mbah (July 1992). "First lady departs". West Africa: 1350.