Yaounde

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Yaounde.

Yaounde birni ne, da ke a ƙasar Kameru. Ita ce babban birnin kasar Kameru. Yaounde tana da yawan jama'a 2,600,000, bisa ga jimillar 2017. An gina birnin Yaounde a ƙarshen karni na sha tara kafin haifuwan annabi Issa.