First Lady of Cameroon
Appearance
First Lady of Cameroon | |
---|---|
position (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | First Lady (en) |
Farawa | 1 ga Janairu, 1960 |
Officeholder (en) | Chantal Biya (en) |
Ƙasa | Kameru |
Applies to jurisdiction (en) | Kameru |
Uwargidan shugaban ƙasar Kamaru[1] tana nufin matar shugaban ƙasar Kamaru. Chantal Biya, matar shugaban ƙasa Paul Biya ta biyu, ta zama uwargidan shugaban ƙasa bayan aurenta da Biya a ranar 23 ga watan Afrilu, 1994.[1]
Matan shugaban ƙasar Kamaru
[gyara sashe | gyara masomin]No. | Portrait | Name | Term Begins | Term Ends | Time in Office | President or Head of State | Notes |
---|---|---|---|---|---|---|---|
1 | Germaine Ahidjo (1932-2021) | 1 January 1960 | 6 November 1982 | 22 years, 309 days | Ahmadou Ahidjo (1924-1989) |
Inaugural First Lady of Cameroon | |
2 | Jeanne-Irène Biya (1935-1992) | 6 November 1982 | 29 July 1992 [lower-alpha 1] | 9 years, 266 days | Paul Biya (1933-) |
First Lady Jeanne-Irène Biya died in Yaoundé on 29 July 1992 | |
Office Vacant | 29 July 1992 | 23 April 1994 | 1 year, 268 days | Biya was a widower following the death of Jeanne-Irène Biya | |||
3 | Chantal Biya (1969-) | 23 April 1994 (Marriage) | Present | 29 years, 335 days | Chantal Biya married President Biya on 23 April 1994. |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 "Office of Protocol; Gifts to Federal Employees From Foreign Government Sources Reported to Employing Agencies in Calendar Year 2003". United States Department of State. Federal Register. 2004-08-02. Retrieved 2012-08-09.
Cite error: <ref>
tags exist for a group named "lower-alpha", but no corresponding <references group="lower-alpha"/>
tag was found