Ahmadu Ahidjo
Appearance


Ahmadu Ahidjo ko Ahmadou Ahidjo (lafazi: /ahmadu ahidjo/) (An haife shi ranar 24 ga watan Augusta, alif 1924) a garin Garwa, Kamaru (a lokacin mulkin mallakan Ingila); ya mutu a ran talatin ga Nuwamba a shekara ta 1989 a Dakar (Senegal). ɗan siyasan ƙasar Kamaru ne.

Siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]Shugaban kasa
[gyara sashe | gyara masomin]Ahmadu Ahidjo shugaban ƙasar Kamaru ne daga shekarar 1960 (bayan mulkin mallaka) zuwa shekarar 1982 (kafin Paul Biya).