Meles Zenawi
![]() | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||||
23 ga Augusta, 1995 - 20 ga Augusta, 2012 ← Tamirat Layne (en) ![]()
26 ga Yuni, 1995 - 8 ga Yuli, 1996 ← Zine al-Abidine Ben Ali - Paul Biya →
28 Mayu 1991 - 22 ga Augusta, 1995 ← Tesfaye Gebre Kidan (en) ![]() ![]()
| |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Cikakken suna | Legesse Meles Asres | ||||||||
Haihuwa |
Adwa (en) ![]() | ||||||||
ƙasa | Habasha | ||||||||
Mutuwa |
City of Brussels (en) ![]() | ||||||||
Yanayin mutuwa |
(brain cancer (en) ![]() | ||||||||
Ƴan uwa | |||||||||
Abokiyar zama |
Azeb Mesfin (en) ![]() | ||||||||
Karatu | |||||||||
Makaranta |
The Open University (en) ![]() Erasmus University Rotterdam (en) ![]() Addis Ababa University (en) ![]() | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan siyasa da soja | ||||||||
Mahalarcin
| |||||||||
Imani | |||||||||
Addini |
Eastern Orthodoxy (en) ![]() | ||||||||
Jam'iyar siyasa |
Ethiopian People's Revolutionary Democratic Front (en) ![]() | ||||||||
IMDb | nm1899155 |



Meles Zenawi (harshen Amhara: መለስ ዜናዊ አስረስ) ɗan siyasan Habasha ne. An haife shi a shekara ta 1955 a Adwa, Habasha. Meles Zenawi firaministan kasar Habasha ne daga watan Agusta a shekara ta 1995 (bayan Tamrat Layne) zuwa watan Agusta a shekara ta 2012 (kafin Hailemariam Desalegn).