Jump to content

Gini Ikwatoriya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gini Ikwatoriya
República de Guinea Ecuatorial (es)
République de Guinée équatoriale (fr)
República da Guiné Equatorial (pt)
Flag of Equatorial Guinea (en) Coat of arms of Equatorial Guinea (en)
Flag of Equatorial Guinea (en) Fassara Coat of arms of Equatorial Guinea (en) Fassara


TakeCaminemos pisando las sendas de nuestra inmensa felicidad (en) Fassara

Kirari«Unity, Peace, Justice (en) Fassara»
Suna sabodaTekun Guinea da Ikwaita
Wuri
Map
 1°30′N 10°00′E / 1.5°N 10°E / 1.5; 10
Territory claimed by (en) FassaraLua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.

Babban birniCiudad de la Paz (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi1,847,549 (2023)
• Yawan mutane65.86 mazaunan/km²
Demonym (en) FassaraLua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.
Harshen gwamnatiYaren Sifen
Faransanci
Portuguese language
Labarin ƙasa
Bangare naEuropean colonies in Africa (en) Fassara, Daular Portuguese, Daular Sipaniya da Portuguese-speaking African countries (en) Fassara
Yawan fili28,051 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuTekun Atalanta
Wuri mafi tsayiPico Basilé (3,011 m)
Wuri mafi ƙasaTekun Atalanta (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiSpanish Guinea (en) Fassara
Ƙirƙira12 Oktoba 1968
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwaGovernment of Equatorial Guinea (en) Fassara
Gangar majalisaParliament of Equatorial Guinea (en) Fassara
• President of Equatorial Guinea (en) FassaraTeodoro Obiang (en) Fassara (3 ga Augusta, 1979)
• Prime Minister of Equatorial Guinea (en) FassaraManuel Osa Nsue Nsua (mul) Fassara (17 ga Augusta, 2024)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara12,269,393,392 $ (2021)
KuɗiCFA franc na Tsakiyar Afrika
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.gq (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+240
Lambar taimakon gaggawa*#06#, 115 (mul) Fassara, 113 (en) Fassara da 114 (en) Fassara
Lambar ƙasaGQ
Wasu abun

Yanar gizoguineaecuatorialpress.com
Birnin Malabo, babban birnin ƙasar
Taswirar Gini Ikwatoriya.
Tutar Gini Ikwatoriya.

Gini Ikwatoriya (lafazi: /gini iwwatoriya/) ko Ginen Ekweita ko Jamhuriyar Gini Ikwatoriya (da Ispaniyanci: República de Guinea Ecuatorial), ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka. Gini Ikwatoriya tana da yawan fili kimani na kilomita arabba'i 28,050. Gini Ikwatoriya tana da yawan jama'a, komanin 1,221,490, bisa ga jimillar 2016. Gini Ikwatoriya tana da iyaka da Kameru, kuma da Gabon. Babban birnin Gini Ikwatoriya, Malabo ne.

Shugaban kasar Gini Ikwatoriya Teodoro Obiang Nguema Mbasogo (lafazi: /tehodoro obihaneg negema mebasogo/) ne ; firaminista Francisco Pascual Obama Asue (lafazi: /feransiseko fasekuhal obama asuhe/) ne.

Teodoro Obiang Nguema Mbasogo, shugaban kasar mai ci

Gini Ikwatoriya ta samu yancin kanta a shekara ta 1960, daga Ispaniya.


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe