Brazzaville

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Avenue de la Paix (hanyan zaman lafiya), a Brazzaville.

Brazzaville (lafazi : /berazavil/) birni ne, da ke a ƙasar Jamhuriyar Kwango. Shi ne babban birnin ƙasar Jamhuriyar Kwango. Brazzaville tana da yawan jama'a 1 696 392, bisa ga jimillar 2015. An gina birnin Brazzaville a ƙarshen karni na sha tara.