Kinshasa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Kinshasa.

Kinshasa (lafazi : /kinshasa/) birni ne, da ke a ƙasar Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango. Shi ne babban birnin ƙasar Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango. Kinshasa tana da yawan jama'a 12 071 000, bisa ga jimillar 2016. An gina birnin Kinshasa a ƙarshen karni na sha tara.