Pointe-Noire

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Pointe-Noire
Pointe-Noire downtown.jpg
birni, babban birni
farawa1883 Gyara
sunan hukumaPointe-Noire Gyara
native labelPointe-Noire Gyara
ƙasaJamhuriyar Kwango Gyara
babban birninPointe-Noire Gyara
located in the administrative territorial entityPointe-Noire Gyara
coordinate location4°47′20″S 11°51′55″E Gyara
located in time zoneUTC+01:00 Gyara
twinned administrative bodyNew Orleans, Le Havre Gyara
sun raba iyaka daKouilou Department Gyara
official websitehttp://www.pointenoireinformation.com Gyara
local dialing code242 Gyara

Pointe-Noire (lafazi : /fwint-nwar/ ko /pwint-nwar/) birni ne, da ke a ƙasar Jamhuriyar Kwango. Shi ne babban birnin tattalin arzikin ƙasar Jamhuriyar Kwango, da babban birnin sashen Pointe-Noire. Pointe-Noire tana da yawan jama'a 1 158 331 bisa ga jimillar 2017. An gina birnin Pointe-Noire a shekara ta 1883.