Mansa Musa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Mansa Musa
Mansa Musa.jpg
Mansa Translate

Rayuwa
Haihuwa Mali Empire Translate, 1280 (Gregorian)
ƙasa Mali Empire Translate
Mutuwa 1337 (Gregorian)
Yan'uwa
Yara
Siblings
Ƙabila Keita Dynasty Translate
Sana'a
Sana'a statesperson Translate
Imani
Addini Musulunci

Alhaji Musa Keita wani shahararren sarki ne da akayi a kasar Mali kuma shahararren attajiri. mutumin da tarihi ya nuna cewar yafi kowa arziki a duniya, an fi sanin Musa Keita da lakabin Mansa Musa, ma’ana Sarki Musa. Mansa musa shine Sarki na goma a jerin sarakunan masarautar Mali, kuma yana da arzikin da a yanzu darajarta ta haura dala biliyan 400 ($400bn).

A zamanin sa, Mansa Musa ya ci masarautu 24 da yaki, wadanda ya mamaye su da karfin mulkinsa kuma ya hade su a masarautar sa. Masana tarihi da dama sun bayyana shakkun kimanta arzikin da aka ce Mansa Musa ya mallaka, inda suke ganin ai babu wasu takamaiman alkalumma dake nuni ga yawan arzikin sa, a cewarsu, arzikin Mansa Musa ya wuce misali.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]