Gao (gari)
Appearance
|
| |||||
|
| |||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Mali | ||||
| Region of Mali (en) | Gao Region (en) | ||||
| Babban birnin | |||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 49,483 (2013) | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Altitude (en) | 226 m | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | |||||


Gao gari ne, da ke a ƙasar Mali. Shi ne babban garin yankin Gao. Gao yana da yawan jama'a 86,633, bisa ga jimillar 2009. An gina birnin Gao a karni na bakwai bayan haifuwar Annabi Issa.
