Ibn Battuta
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Tanja, 24 ga Faburairu, 1304 |
Harshen uwa | Larabci |
Mutuwa | unknown value, 1369 |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama |
first wife of Ibn Battuta (en) ![]() |
Karatu | |
Harsuna |
Larabci Farisawa Turkanci |
Sana'a | |
Sana'a |
mabudi, Masanin yanayin ƙasa, marubuci, cartographer (en) ![]() ![]() ![]() ![]() |
Muhimman ayyuka |
The Rihla (en) ![]() |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Ibn Battuta (Hrsh-Lrbc|محمد ابن بطوطة; cikakken sunansa ʾAbū ʿAbd al-Lāh Muḥammad ibn ʿAbd al-Lāh l-Lawātī ṭ-Ṭanǧī ibn Baṭūṭah; Larabci:|أبو عبد الله محمد بن عبد الله اللواتي الطنجي بن بطوطة) yarayu (February 25, 1368 ko 1369) musulmai ba abinda ɗan ɗan Moroko malamin addini kuma matafi wanda ya gano yankin duniyar medieva.[1] Tsawon sama da shekaru 30, Ibn Battuta ya ziyarci mafi yawan duniyar musulmi da kuma ƙasashe da dama na waɗanda ba musulmai ba, waɗanda suka haɗa da Tsakiyar Asia, Kudu maso gabashin Asiya, Kudancin Asiya da China. A gabda karshen rayuwarsa, ya sadaukar da labaran bayanai akan tafiye tafiyensa, da akaiwa lakabi da A Gift to Those Who Contemplate the Wonders of Cities and the Marvels of Travelling.
Anazarci[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ Cite book | last = Nehru | first = Jawaharlal | authorlink = Jawaharlal Nehru | title = Glimpses of World History | publisher = Oxford University Press | year = 1989 | page = 752 | isbn = 978-0195613230| title-link = Glimpses of World History After outlining the extensive route of Ibn Battuta's Journey, Nehru notes: "This is a record of travel which is rare enough today with our many conveniences.... In any event, Ibn Battuta must be amongst the great travellers of all time."