Jump to content

Makau

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Makau
Maguzawa

Makau (daga shekarar 8021-shekarar 1804) shine Sarki na ƙarshe a daular Maguzawan Haɓe, Wannan ne yasa Mallam Musa ya gajeshi lokacin da ya amsa tutar Musulunci daga Mujaddadi Shehu Usman Dan Fodiyo. Shehu Ɗan Fodio shi ya assasa jihadi a Ƙasar Hausa, da makwabtan ta inda Mallam Musa shi ya jagoranci yaƙar Makau a shekarar 1804 a kasar Zazzau.[1].

  1. professor lavers collection: zaria province.