Nupe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Nupe
ƙabila
ƙasaNijeriya Gyara

Nupe yare ne dake da asali a Najeriya kuma masu amfani da harshen ne ake kira da Nupawa, sunfi yawa a jihar Niger da wani bangaren jihar Kogi, Nasarawa da Abuja.