Hadejia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Globe icon.svgHadejia

Wuri
 12°27′N 10°02′E / 12.45°N 10.04°E / 12.45; 10.04
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jerin jihohi a NijeriyaJigawa
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Hadejia Karamar Hukuma ce dake a Jihar Jigawa, Arewa maso yamman Nijeriya. A shekarar 1970 – 1972 gwamnatin kano ta gudanar da wallafar manya, manyan asibitoci a gaarin, a wurare irinsu Hadejia, Gumel, Birnin Kudu, Ɗan Batta da dai sauransu.[1]Cikin kashi 40 na mutanen cikin majalisar tarayya ta ƙasa a shekarar 1950, 19 daga cikin su turawan ƙasar birtanniya ne, sauran 21 dun kunshi wakilai, 6 daga ƙungiya ta musamman da kuma 15 waɗanda sune aka zaɓa ta hanyar kaɗa ƙuri’a.

Daga cikin waɗanda suka sami ƙuri’a ta hanyar zaɓe akwai:

     I.           Muhammadu Sambo Ciroman Kano

    II.           Aliyu Makama Sokoto

  III.           Muhammadu Walin Borno

Bello Magaji Rafi Gwandu (sokoto).[2]

Bibilyo[gyara sashe | Gyara masomin]

  • A.M.Yakubu. Emirs and politicians reform, reaction and recrimination in northern nigeria 1950-1966
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

garin hadejia shinegari mafigirma ajihar jigawa kuma yankin kasar hadejia shine akekira da jigawa tagaba

[3] [4] [5]

  1. A.M. Yakubu. p.208
  2. A.M.Yakubu p.70
  3. https://www.britannica.com/place/Hadejia
  4. http://www.jigawastate.gov.ng/hadejia.php
  5. http://hadejiaemirate.com/emirate/