Kogin Hadejia
Appearance
| Kogin Hadejia | |
|---|---|
|
| |
| General information | |
| Labarin ƙasa | |
![]() | |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 12°39′N 10°39′E / 12.65°N 10.65°E |
| Kasa | Najeriya |
| Territory | Jihar Yobe |
| Hydrography (en) | |
| Tributary (en) |
duba
|
| Sanadi | ambaliya |


Kogin Haɗejia ( Hausa : ) kogi ne dake a jihar Jigawa a arewacin Najeriya kuma yanki nena Kogin Yobe (Ko Madugu Yobe). Daga cikin garuruwa da biranen da suke kwance ko kusa da bankunan akwai Hadejia da Nguru. Lalacewar kogin da nufin noman rani ya haifar da raguwar yawan ruwa a yankin dausayin Hadejia-Nguru, wanda kogin yake yi tare da Tafkin Nguru. A yanzu haka kogin Hadejia yana ƙarƙashin kashi 80% na madatsun ruwa na Tiga Dam da Challawa da ke jihar Kano .[1][2]
Manazarta.
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Irrigation potential in Africa: A basin approach". United Nations Food and Agriculture Organization. 1997. Retrieved 2009-10-01.
- ↑ "Challawa Gorge Reservoir" (PDF). United Nations Environment Program. Archived from the original (PDF) on 2009-05-09. Retrieved 2009-10-03.
