Gona
![]() | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
rural settlement (en) ![]() ![]() |
Mamallaki | Manoma |
Product or material produced (en) ![]() |
crop (en) ![]() ![]() |
Gona wani waje ne ko kuma wani fili ne mai faɗi da manoma suke keɓewa don aikace-aikacen noma. Kama daga noman tsirrai da kuma kiwon dabbobi da kiwon kifi, da dai sauransu. Ana amfani da kayayyakin aikin gona iri-iri ka ma daga fatanya, garma, Gatari Adda, sungumi da dai sauransu. Wani lokaci manoma ko kuma masu aikin gona suna fuskantar matsaloli, na rashin wadatattun kuɗin siyen kayayyakin aikin gona, Kamar: takin zamani da waɗansu abubuwan Noma. Haka kuma manoma suna fuskantar kalubale dangane da matsalar ambaliyar Ruwa,[1] itama tana kawo musu cikas, haka kuma fari shima yana karya manoma.