Fatanya
![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
agricultural tool (en) ![]() |
Suna a Kana | くわ |
Amfani |
tillage (en) ![]() ![]() |
MCN code (en) ![]() | 8201.30.00 |
Fatanya dai abu ce da ake amfani da ita wajen aikin gona, sannan kuma fatanya ta kasance ana noma da ita a gona duk da akwai aikace-aikacen da ake da fatanya ba dole sai noma ba.[1]
Amfanin fatanya[gyara sashe | gyara masomin]
Fatanya tana da matuƙar amfani ga mutane musamman manoma da kuma masu aikace-aikacen da suka danganci gina ramuka [2][3]
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ "fatanya". ƙamus.com.ng. Retrieved 31 October 2021.
- ↑ https://ha.kasahorow.org/app/d/fatanya/en
- ↑ https://www.names.org/n/fatanya/about