Hannu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wikidata.svghannu
organism subdivision type (en) Fassara da class of anatomical entity (en) Fassara
Arm2.jpg
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na subdivision of cardinal body part (en) Fassara da particular anatomical entity (en) Fassara
Bangare na free upper limb (en) Fassara
Anatomical location (en) Fassara free upper limb (en) Fassara
Arterial supply (en) Fassara axillary artery (en) Fassara
Venous drainage (en) Fassara axillary vein (en) Fassara
Alaƙanta da shoulder (en) Fassara da Hannu
NCI Thesaurus ID (en) Fassara C32141
wata mata tana wanke hannu
yara na wanke hanbayensu
sun haɗa hannuwa suna gaisawa
yatsu
rubutu da hannu

Hannu gaba ce a jikin Dan'adam da dabbobi wanda suke amfani da su wurin gudanar da bukatuwa.

Hannu yana daukeda yan yatsu sannan ana samunshi ne a karshe gabobi wadanda suka fita a wajen jiki daga sama, a jikin dan adam, biri, da kuma gwaggon biri. wasu daga cikin halittu kamar koala suna da hannaye ma banbanta wanda sawukan hannayensu sunyi kama dana dan adam.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. Thomas, Dorcas MacClintock; illustrated by J. Sharkey (2002). A natural history of raccoons. Caldwell, N.J.: Blackburn Press. p. 15. ISBN 978-1-930665-67-5.