Raɓa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Raɓa kalmar na nufin mutum ya matsa kusa da wani ko a matsar da wani abu izuwa wani wuri.[1]

Misali[gyara sashe | gyara masomin]

  • Na gaya masa kada ya raɓe ni
  • Kai raɓa wannan taɓaryar a wurin kofar ce.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Paul, Newman; Roxana Ma, Newman (1977). Modern Hausa-English dictionary. University Press Plc Ibadan. ISBN 0195753038.